Zane kan bulagurun bakin haure | Duka rahotanni | DW | 09.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Zane kan bulagurun bakin haure

Eric Kamdem ya tsere daga sansanin 'yan gudun hijira da ke garin Gao a yankin arewacin Mali. Yana da basirar yin zanen musamman a bango.

A dubi bidiyo 01:07
Now live
mintuna 01:07