Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Isra'ila ta ci gaba da kai hare-hare a yankin Zirin Gaza bayan tsagaita awuta na dan wani lokaci da suka yi, sakamakon bukatar hakan daga kasar Masar.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3T2bY
Kasar Maroko ta bi sahun kasashen Larabawan da suka kulla alaka da Isra'ila, bayan Amirka ta aminta da ta mallaki yankin yammacin Sahara da ake rikici tsakaninta da 'yan Polisario.
Hukumar zartaswa ta Falasdinu OLP ta ba da sanarwar sake kulla hulda da Isra'ila. Jagoran Falasdinawa Mahmud Abbas ya ce su za su sake kulla huldar daga inda aka tsaya.
Human Rights Watch ta ce rayuwar masu bukata ta musamman a zirin Gaza na cikin tsanani a sakamakon toshe hanyoyi da Isra'ila ta yi baya ga rashin shugabanci nagari daga Hamas mai iko da Gaza.
Cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Falasdinawa na zama sharadin kulla hulda tsakanin Saudiyya da Isra'ila.