Zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Turkiyya | Labarai | DW | 24.08.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Turkiyya

A yaune yan majalisar ke gudanar da zaben sabon shugaban kasa zagaye na biyu.Bisa dukkan alamu dai ministan harkokin waje Abdullah Gul na jammiyya AK mai mulki ,zai doke sauran abokan takaransa guda biyu ,ba tare da wata matsala ba.Sai babu alamun cewa zai samu kuru’un kashi 2 daga cikin 3 na yawan yan majalisar do9kokin turkiyyan ,wanda hakan ne zai bashi mukamin shugaban kasar.Anadai saran sake zabensa a zagaye na ukun zaben shugaban kasan,wanda zai gudana a ranar talata mai zuwa,inda anan yana bukatar kuriu masu rinjaye ne kadai.