Zaben kasar Kenya ya dauki hankalin duniya | Siyasa | DW | 10.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Zaben kasar Kenya ya dauki hankalin duniya

Ganin yadda aka fuskanci mummunan rikici bayan zaben Kenya a shekarar 2007 da ya yi sanadiyyar rayukan mutane fiye da dubu daya, zaben na bana ya dauki hankalin duniya sosai.

Kasar Kenya dai na taka muhimmiyar rawa a fannoni dabam-dabam a yankin gabashin Afirka kasancewa ita ce kasa mafi karfin tattalin arziki a wannan yanki. Saboda haka samun kwanciyar hankali a kasar na da muhimmanci ga sauran kasashe makwabta. 

DW.COM