1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Edo: Zaben gwamnan jihar

Abdoulaye Mamane Amadou
September 17, 2020

Lamuran siyasa na ci gaba da daukar sabon salo a fagen siyasar jihar Edo da ke yankin kudancin Najeriya tsakanin manyan jam'iyyun kasar APC mai mulki da PDP mai adawa.

https://p.dw.com/p/3icXX
Nigeria Präsidentschaftswahlen Schlange vor Wahllokal
Hoto: Getty Images/AFP/L. Tato

Takon sakar da ake fuskanta tsakanin jam'iyyun siyasa na adawa da bangaren masu mulki na ci gaba da daukar hankali a jihar Edo 

Tun a gabanin zaben hankulan jama'a sun tashi kan yadda zaben zai gudana la'akari da tsamin dangantakar da aka yi ta fama tsakanin bangarorin siyasa musamman ma APC da PDP mai adawa.