Zaben Burundi mai cike da cece-kuce ya dauki hankali | Siyasa | DW | 23.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Zaben Burundi mai cike da cece-kuce ya dauki hankali

Bengarorin da ke adawa da zaben shugaban kasar da aka gudanar a Burundi, sun yi watsi da sakamakon tun kafin fitowarsa inda suka danganta zaben da jeka na yi ka.

A wannan makon ne dai aka gudanar da zaben shugaban kasar Burundi mai cike da cece-kuce, duk kuwa da bukatar da kasashen duniya suka yi na gani an dage zaben, wanda kuma 'yan adawar kasar suka kaurace masa. Don haka a kasa mun yi muku tanadin rahotanni kan batun kasar ta Burundi.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin