Zabe don kawo karshen rushe muhallai | Duka rahotanni | DW | 06.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Zabe don kawo karshen rushe muhallai

Badia na daya daga cikin unguwannin talakawa a birnin Legas a Najeriya. Akasarin mazauna wannan unguwa dai na rayuwa ne cikin tsofaffin rumfuna, inda da wuya ka ga mai gidan sauro, balle dakunan bahaya da na wanka.

Saurari sauti 03:36