′Yunwa ta sa ′yan gudun hijirar Borno fusata | Media Center | DW | 06.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

'Yunwa ta sa 'yan gudun hijirar Borno fusata

Daruruwan ‘yan gudun hijira sun yi zanga-zanga a kan titunan Maiduguri domin nuna fushinsu dangane da kwashe sama da kwanaki 40 ba tare da samun abinci ba, inda suka lalata wasu kayayyakin gwamnati da na ‘yan siyasa.

Saurari sauti 03:08