Yunkurin yakar masu kaifin kishin addini | Siyasa | DW | 11.09.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yunkurin yakar masu kaifin kishin addini

Matasa da dama kasashen Turai na kokarin shiga kungiyoyin jihadi da ke gwagwarmaya da makamai a yankin Gabas ta Tsakiya.

Kasashen duniya musamman ma na Turai na kokarin ganin sun dakile yunkurin jama'a galibinsu matasa wajen shiga kungiyoyin jihadi irinsu IS da ke fafutukar kafa daular musulunci a Iraki da Siriya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin