Yunkurin kafa sabuwar gwamnati a Jamus | Labarai | DW | 26.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Yunkurin kafa sabuwar gwamnati a Jamus

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta fara tattauna batun kafa sabuwar gwamnatin hadaka tare da jam'iyyar SPD.

Deutschland Große Koalition Sondierungsgespräche | Seehofer & Merkel & Schulz (picture-alliance/dpa/B.v. Jutrczenka)

Daga hagun zuwa dama Horst Seehofer, Angela Merkel, Martin Schluz

A wani yunkuri na karshe bayan da aka kwashe sama da watannin hudu ba gwamnatn a Jamus  tun bayan zaben 'yan majalisar dokoki a cikin wtan Satumbar da ya gabata. Yanzu za a fara tattauna batun kafa gwamnatin, a makon jiya ne jam'iyyar SPD ta amince ta hanyar kada kuri'ar da tattauna batun kafa gwamnatin hadakar.