Yunkurin farfado da tattalin arziki a Afirka | Zamantakewa | DW | 05.12.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yunkurin farfado da tattalin arziki a Afirka

Kwararru a kan tattalin arziki a Afirka na ci gaba da tattauna yadda za'a farfado da komadar tattalin arzikin nahiyar, bisa la'akari da yadda Masana'antu ke dada durkushewa.

Hukomomi da kwararru a kan tattalin arziki a Afirka na ci gaba da gudanar da tarurruka a kokarinsu na farfado da komadar tattalin arzikin nahiyar, bisa la'akari da yadda Masana'antu ke dada durkushewa.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin