Yuganda: Rashin audugar mata na hana karatu. | Himma dai Matasa | DW | 22.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Yuganda: Rashin audugar mata na hana karatu.

Wani rahoto da UNESCO ta fitar ya yi kiyasin cewa guda daga yara mata 10 a Kudu da saharar Afirka basa zuwa makaranta lokacin da suke jinin al'ada saboda karancin audugar mata.

A dubi bidiyo 03:59
Now live
mintuna 03:59