Yawaitar matsalar tsaro a Burkina Faso | Zamantakewa | DW | 21.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yawaitar matsalar tsaro a Burkina Faso

Burkina Faso na fama da karuwar hare-haren masu kaifin kishin addini tsawon shekaru. Majalaisar Dinkin Duniya ta ce mutane sama da rabin miliyan sun tsere daga kauyukansu domin neman tsira.

A dubi bidiyo 02:24