′Yar damben da ta shahara a Zambiya | Duka rahotanni | DW | 31.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

'Yar damben da ta shahara a Zambiya

Catherine Phiri ta shahara a fannin dambe Zambiya. A shekaru 23 da haihuwa ta zama tauraruwa a duniya kana 'yar gwagwarmaya.

A dubi bidiyo 01:21
Now live
mintuna 01:21