Yanayin siyasar Najeriya a jijibirin kama milkin sabuwar gwamnati | Siyasa | DW | 21.05.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yanayin siyasar Najeriya a jijibirin kama milkin sabuwar gwamnati

Yanayin siyasar Najeriya a daidai loakcin da ake shirye shiryen mika milki ga sabuwar gwamnati.Mahawara kan ciwo bashi Domin biyan ma'aikata dama murabus din shugaban jamiyyar PDP na kasa

A cikin kudin namu muna dauke da jerin rahotanni kan batun bashin kudi da gwamnatin Goodluck ke nema domin biyan albashin ma'aikata dama maganar kudadan bashin da gwamnatin Goodluck ta gada da wanda ta ke shirin barin gado ga sabuwar gwamnati.Akwai maganar murabus din shugaban jamiyyar PDP na kasa Ahmed Adamu Mu'azu daga kan mukaminsa dama sharhin masana ilimin kimiyyar siyasa kan tasirin wanann mataki akan makomarjamiyyar dama siyasar Najeriyar baki daya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin