Yanayin siyasa na dagulewa a Jamhuriyar Nijar | Siyasa | DW | 20.02.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yanayin siyasa na dagulewa a Jamhuriyar Nijar

A wannan mako an kai hari a gidan kakakin majalisar dokokin kasar Hama Amadou, wanda a yanzu haka ya shiga adawa da gwamnatin shugaba Mahamadou Issoufou

Bayan harin da aka kai a gidan kakakin majalisar dokokin, akwai kuma kama wasu malaman makaranta da aka tuhuma da yin kalaman batanci wa gwamnati, in da kungiyoyin malai suka yi zanga-zanga bisa kama takwaran aikin nasu

DW.COM