Yanayin Muhallin Afirka 6 | Learning by Ear | DW | 18.03.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 6

Fasahar sabunta makamashi

Buƙatar mai da kwal da kuma gas sai ƙaruwa ta ke, to amma waɗannan makamashin ba masu dorewa ne har abada ba. Saboda haka ya kamata tun yanzu mu fara mayar da hankali wajen inganta fasahar sabunta makamashi kamar iska da ƙarfin hasken rana.

Sauti da bidiyo akan labarin