′Yan matan Benin na koyon sarrafa na′urar Computer | Himma dai Matasa | DW | 28.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

'Yan matan Benin na koyon sarrafa na'urar Computer

Gilletta Mouyabita na aiki a sashin fasahar sadarwar zamani tsawon sheru. Kamfanin na taimakawa wajen bayar da tallafi da kuma taimakawa masu kananan masana'antu. Kamfanin ya kuma kafa wata kungiya mai taken "World Women Education", wato "Ilimin Matan Duniya" wanda ke tallafawa 'yan matan Benin koyon aiki da na'urar Computer.

A dubi bidiyo 03:13