Yakin Biafra: Wanda ya yi fama da yunwa | Duka rahotanni | DW | 13.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yakin Biafra: Wanda ya yi fama da yunwa

Bai cika shekara biyu lokacin da aka fara yakin Biafra ba. Amma Theophilus Chukwuemeka Amadi ya yi fama 'yunwa lokacin yakin basasa na Najeriya shekaru 50 da suka wuce, ya bayyana mummunan hali da suka samu kansu a ciki.