Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Labaran masu gudanar da binciken sirri a sabon wasan kwaikwayon DW na kokarin warware matsalolin da matasa ke fuskanta ne a Afirka.
An yi aikin hadin gwiwa wajen tabbatar da nasarar wannan wasan kwaikwayo na "Masu Yaƙi da Muggan Laifuka".