Yaki da cin hanci ga ′yan sandan Najeriya | Duka rahotanni | DW | 20.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Yaki da cin hanci ga 'yan sandan Najeriya

Duk da matakin sufeta janar na 'yan sandan Najeriya na soke wuraren binciken ababen hawa a manyan hanyoyin kasar, 'yan sandan sun ci gaba da tsayar da motoci suna karbar na goro.

A dubi bidiyo 03:35
Now live
mintuna 03:35