1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda Umrah ke gudana bayan corona

Uwais Abubakar Idris MAB
April 29, 2022

Shekaru biyu bayan bullar annobar corona, al'ummar Musulmi sun samu damar zuwa aikin Umrah a wannan watan na azumin Ramadana. Biranen Makkah da Madinah sun yi cikar kwari don gudanar da ibada.

https://p.dw.com/p/4AdYl