1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda annobar Covid-19 ta shafi wasanni

September 25, 2020

Shirin Darasin Rayuwa ya duba yadda annobar Covid-19 ta shafi harkokin wasanni a kasashen Afirka da ma illar da yi wa masu gidajen haska wasannin kwallon kafa.

https://p.dw.com/p/3izpC