Yadda ake yin zabe a Jamus | Shiga | DW | 13.09.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Yadda ake yin zabe a Jamus

Albarkacin zaben gama-gari da za a gudanar a Jamus ranar 24 ga watan Satumba, sashin Hausa na DW ya shiga wata rumfar zabe a birnin Bonn don nunawa ma'abota shafinmu na intanet irin yadda zabe ke gudana a Jamus.

A dubi bidiyo 00:56