1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sana’ar gyara na’urorin sanyaya motoci dan debewa kai takaici

November 24, 2021

Jabir Abubakar wani matashi ne da bayan kammala karatunsa na boko ya kama sana’ar gyarar na’urorin sanyaya motoci da ake kira "Air Condition" a turance. Jabir ya koyawa matasa da dama wannan sana’a.

https://p.dw.com/p/43PVE