Wasan mamaki ga mai nakasar kafa | Duka rahotanni | DW | 23.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Wasan mamaki ga mai nakasar kafa

Isatou Nyang ita ce kadai mace mai gogayya a wasannin masu bukata ta musamman. Ta wakilci kasar Gambiya a gasar masu bukata ta musamman a shekarar 2012 a birnin Londan.

A dubi bidiyo 03:08