Wani matashi mai fafutuka a Guinea Conakry | Media Center | DW | 03.04.2018
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Media Center

Wani matashi mai fafutuka a Guinea Conakry

Ku kalli bidiyonmu na wani Blogger Sally Bilaly matashi dan kimanin shekaru 25 a Guinea Conakry wanda ya kaddamar da wani shiri ta intanet da ake kira da sunan «Villageois 2.0» wanda ke bai wa matasa damar tattauna matsalolinsu tare kuma da tilasta wa gwamnatin yin haske wajen tafiyar da karkokin kudi na kasar.#MatasanAfirkaKashi77ne

A dubi bidiyo 01:17
 • Kwanan wata 03.04.2018
 • Tsawon lokaci 01:17 mintuna
 • Mawallafi Abdourahamane Hassane
 • Muhimman kalmomi Guinea Conakry
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/2vQAA