1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ko kun san sarkin Gombe a Najeriya?

Salissou Boukari LMJ
September 24, 2018

Shirin na Amsoshin Takardunku zai duba tambayoyi guda biyu, wanda suka hadar da tarihin mai martaba sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar III. Salissou Boukari tare da Zulaiha Abubakar Kibiya za su jagoranci shirin da tallafin abokin aiki Mouhamadou Awal Balarabe da ya samu tattaunawa da mai martaba sarkin na Gombe yayin wata ziyara da ya kawo DW.

https://p.dw.com/p/35O9I