Wakar Gambara a Angola | Duka rahotanni | DW | 06.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Wakar Gambara a Angola

An yi fata-fata da inda mawakin gambarar na Angola MCK ya ke zaune, an hana masa fita waje, masoyansa sun sha dukan 'yan sanda duk saboda adawa da gwamnatin Shugaba Eduardo dos Santos mai mulkin mutu ka raba.

A dubi bidiyo 01:27
Now live
mintuna 01:27