Wa ta kamata ya fitar da Zakka ? Wa ta kamata ya samu Zakka ?08/05/2013August 5, 2013Hira da Malam Gali Cheick Ibrahim Dan Jiratawa game da mahimmancin Zakkahttps://p.dw.com/p/19JqhHoto: ReutersTalla Tattanawar shirin Amsoshin Takardunku tare da Malam Gali Cheick Ibrahim Dan Jiratawa wani kurraren malami a Jamhuriyar Nijar game da Zakka. Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi Edita: Mohamed Nasiru Awal