Wa ke iya zama aboki na gaskiya? | Zamantakewa | DW | 04.08.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wa ke iya zama aboki na gaskiya?

Abotar gaske ita ce wanda za ta ba ka cikakken goyon baya, ta sa ka nishadi ha da kiranka da tattausar murya da yanayi na rashin nuna wariyar launin fata ko iko. me kuka fi sani game da abokantaka? Ku saurari shirin