Tudun mun tsira-‘Yan Afirkan da ke gudun hijira zuwa Turai | Learning by Ear | DW | 05.03.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Tudun mun tsira-‘Yan Afirkan da ke gudun hijira zuwa Turai

Me ke sanya matasan Afirka biɗar fara sabon rayuwa a Turai? Ta yaya sukan je nahiyar? Kuma shin haƙonsu ta kan cimma ruwa da zarar sun isa ƙasashen Turan?

Wannan salsalar ta Ji ka ƙaru mai kashi 15 zai duba rayuwan wasu ‘yan gudun hijiran Afirka. Shirin ya fara bin su ne tun daga lokacin da suka yanke shawarar barin ƙasashensu na asali a Afirka zuwa yadda kowannensu ya isa Nahiyar ta Turai ya kuma ƙara da bayyana irin abubuwan da suka fuskanta sadda suka isa.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa