Tsohon malamin makaranta ya lashe zaben Tunisiya | Duka rahotanni | DW | 14.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tsohon malamin makaranta ya lashe zaben Tunisiya

Al'ummar Tunisiya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan sakamakon farko na zaben shugaban kasar da ke nuni da cewa, dan takara mai ra'ayin mazan jiya, Farfesa Kais Saied shi ya lashe zaben.

Saurari sauti 03:17