1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsanantar hare-haren yankin Niger Delta

Zainab Mohammed AbubakarJune 2, 2016

A 'yan makonnin da suka gabata tsagerun yankin kudancin Najeriya sun tsananta harin da suke kaiwa bututu da rijiyoyin mai da ke yankin, kana suna ikirarin neman 'yancin kai.

https://p.dw.com/p/1IysW
Niger Kämpfer
Hoto: picture-alliance/dpa