1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsamin danganta tsakanin 'yan jarida da 'yan siyasa

Usman Shehu Usman MAB
May 28, 2019

A ranar karshe na taron kafafen yada labarai da tashar DW ke gudanarwa a birnin Bonn, mahalatar sun gano cewa ana zaman doya da manja tsakanin masu aikin yada labarai da 'yan siyasa har a kasashen duniya da suka ci gaba

https://p.dw.com/p/3JKlF