1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsadar kayan abinci kalubalen masu Azumi

May 3, 2019

Iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar da ke jihar Katsina na daya daga cikin iyakokin da akafi safarar kayan abinci musamman shinkafa sai dai sakamakon karatowar watan Azumi masu sayar da shinkafar sun tsauwala mata kudi.

https://p.dw.com/p/3Hu08