Tashe: Al′adar kasar Hausa a watan azumin Ramadana | Zamantakewa | DW | 15.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Tashe: Al'adar kasar Hausa a watan azumin Ramadana

Al’adar tashe a kasar hausa ko asure-asure a Jamhuriyar Nijar, na daya daga cikin jerin al'adun kasashen Hausa da ake gudanarwa a kwanaki 10 na tsakiyar watan azumin Ramadana na ko wacce shekara.

A dubi bidiyo 03:48