1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron shugabannin addinai kan zaman lafiya a duniya

August 26, 2019

Wakilan addinai daga kasashen duniya dabam-dabam sun halarci taron koli a nan Jamus da nufin shimfida hanyoyin samar da zaman lafiya a tsakanin mabiya addinai. Tashar DW ta tattauna da 'yar gwagwarmayar samar da zaman lafiyar nan ta kasar Tunisiya Mehrézia Labidi, daya daga cikin matan da suka halarci taron.

https://p.dw.com/p/3OV88