1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron Africa Business Week 2013

March 25, 2013

A ranakun 22 zuwa 26 ga watan Afrilu ake gudanar da taron Africa Business Week a birnin Frankfurt. DW ce abokiyar haɗin guiwa ta fannin yaɗa labarai a taron na bana da zai mayar da hankali kan noma da kiwo.

https://p.dw.com/p/183mf
Partnerlogo Africa Business Week

A ranakun 22 zuwa 26 ga watan Afrilu ake gudanar da taron mako na Africa Business Week a birnin Frankfurt. A bana ma kamar a bara taron na tsawon mako guda game da haɗin kan tattalin arziki tsakanin ƙasashe Afirka da na Turai zai mayar da hankali kan noma da kiwo. Deutsche Welle ce abokiyar haɗin guiwa ta fannin yaɗa labarai a taron na Afrika Business Week.