1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin tawayen Nijar

Salissou Boukari
July 3, 2018

Tarihin tawaye a Jamhuriyar Nijar, wane koma baya yakawo, sannan minene cigaban da ake ganin tawayen ya kawo ga jihar ta Agadez.

https://p.dw.com/p/30iUP

A cikin shirin za'a saurari takaitaccen tarihin siyasar Najeriya, da kuma su wanene suka soma siyasar ta Najeriya. Haka zalika cikin shirin. Kazalika akwai tarihin tawaye a Jamhuriyar Nijar, ionda masu tambayar ke son sanin wane koma baya ya kawo, sannan me nene cigaban da ake ganin tawayen ya kawo ga jihar ta Agadez.