Tarihin rigar sulke ta yaƙi | Amsoshin takardunku | DW | 16.02.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Tarihin rigar sulke ta yaƙi

An fara yin amfani da rigar sulke tun lokacin yaƙe-yaƙe na dauloli a cikin ƙasashen duniya daban-daban.

Maƙaira na gargajiya sune ke ƙaira rigar sulke wadda mayaƙa ke sakawa a ƙirji domin samun kariya daga harbin mashi, ko kibiya, ko harsashe da sauransu.Masana sun ce ba za a iya haƙiƙance addadin shekarun da aka yi ba ana yin amfani da rigar sulken.

Idan ana son ƙarin bayyani sai a saurari shirin

Sauti da bidiyo akan labarin