Tarihin karfin ikon Damagaram | Amsoshin takardunku | DW | 20.09.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Tarihin karfin ikon Damagaram

Shirin ya amsa tambayoyin wasu masu sauraro da ke son sanin karfin mulki da fadin ikon da masarautar yankin Damagaram take da shi a ciki da wajen Jamhuriyar Nijar.

Saurari sauti 09:17