Tarihin kafuwar tashar DW ta Jamus | Amsoshin takardunku | DW | 03.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Tarihin kafuwar tashar DW ta Jamus

Tashar gidan rediyon Jamus wato DW, a yaushe ta fara gabatar da shirye shiryenta kuma su wanene ma'aikatan farko da suka fara aiki a gidan radiyon? Abdullahi Tanko Bala ya yi bincike kan wadannan tambayoyi.

Saurari sauti 07:36