Tarihin Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar | Amsoshin takardunku | DW | 26.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Tarihin Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar

Tarihin rundunar 'yan sandan ta musamman mai yaki da fashi da makami ta SARS wacce gwamnatin Najeriya ta ruguza a makonnin da suka gabata da kuma tarihin Marigayi Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar.

Saurari sauti 09:18

Tarihin rundunar 'yan sandan ta musamman mai yaki da fashi da makami da muggan laifuka SARS wacce gwamnatin Najeriya ta ruguza a makonnin da suka gabata ta kuma maye gurbinta da rundunar SWAT da kuma tarihin Mariganyi Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar.