Tarayyar Afirka ta gargadi Sudan | Duka rahotanni | DW | 16.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tarayyar Afirka ta gargadi Sudan

Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi barazanar dakatar da Sudan daga cikin jerin mambobinta idan har sojojin ba su hanzarta mika mulki ga farar hula ba a daidai lokacin da masu zanga-zanga a Sudan ke matsa kaimi.

Saurari sauti 03:01