1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Tallafin GIZ domin dakile Covid-19 a Zinder

June 2, 2020

A Jamhuriyar Nijar bayan da hukumomin Jihar Damagaram(Zinder) suka bayyana fargabarsu a game da yadda annobar Coronavirus ke karuwa a yankin, Kungiyar raya kasashe ta kasar Jamus wato GIZ ta tallafa wa Jihar da kudi domin sayen kayan yaki da annobar a jihar wacce sannu a hankali ke zama sabuwar cibiyar yaduwar annobar a Nijar.

https://p.dw.com/p/3d9j7