1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Takaddama ta kunno kai kan zabe

Uwais Abubakar Idris
July 16, 2021

Hukumar NCC ta zama raba gardama a kan kiki-kaka da aka fuskanta a majalisar wakilan Najeriya a yayin gabatar da kudurin gyaran fuska ga dokar zaben shekarar 2023.

https://p.dw.com/p/3wazD