Tafiya mabudin Ilimi | Himma dai Matasa | DW | 27.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Tafiya mabudin Ilimi

Jigilar matafiya ta jirgin kasa bayan rufe filin tashi da saukar jiragen sama na birnin Tarayya Abuja sakamakon gyare-gyare da ake yi. Gwamnatin ta dauki matakai na ganin fasinjoji sun yi tafiyar cikin kwanciyar hankali.

A dubi bidiyo 05:18
Now live
mintuna 05:18