Taba Ka Lashe | Zamantakewa | DW | 16.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe

Batun ficewar Birtaniya daga Turai na tasiri wajen sauya rayuwar 'yan Birtaniya masu sayar da kayakin Turawan Ingila a Jamus, wannan lamari ya sanya da dama cikin 'yan Birtaniya neman samun takardun zama Jamusawa.

Saurari sauti 09:44