1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: Bikin nuna al'adun Abzinawa

Mohammad Nasiru Awal RGB
February 25, 2020

Bikin nuna al'adun al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air ya ja hankalin al'umma a ciki da wajen kasar Nijar.

https://p.dw.com/p/3YPeg
Niger Tende Festival in Zinder
Hoto: DW/L. Mallam Hami

Bikin al'adun gargajiya na al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air karo na 15, ya samu halartar baki a ciki da wajen jamhuriyar Nijar, inda aka nuna al'adu kala-kala da kuma wuraren tarihi da Allah Ya albarkaci jihar Agadez.